ha_tq/jdg/04/19.md

121 B

Wane lokaci ne Sisera ya roƙi ruwa, menene Yayel ta bashi?

A lokacin da Sisera ya roƙi ruwa, Yayel ta bashi madara.