Mutanen Israilawa sun kira bisa ga Yaweh don taimako saboda Sisera na da Karusai Dari tara na ƙarfe ya kuma tsananta wa mutanen Israilawa har na shekara ashirin.