ha_tq/jdg/03/24.md

152 B

Lokacin da bawan sarkin ya ga da ce wa ƙofofin gidan sama na a rufe menene suke tunani?

Suna tunanin ko yana hutawa ne, a cikin sanyin gidan saman.