Yahweh zai gwada Israilawa ta wajen sauran ala'ummai, don ya tabbatar ko za su yi biyyaya da umurnin da ya ba Kakanin su ta wurin Musa.