Yahwe na son gwada Isra'ilawa don ya koya masu kulawa da sabuwar Zuriyar Isra'ilawa, waɗanda ba su sani ba a da.