ha_tq/jdg/02/20.md

353 B

Menene dalilin da yasa Yahweh bai kori wani al'umma ba daga Israila da joshuwa ya bari a lokacin da ya mutu?

Yahweh ba zai kori su daga cikin Israila ba kowane al'umma da Yoshuwa ya bari a lokacin da ya mutu, saboda Yahweh yana so ya gwada Israila ko za su iya yin biyayya da sharaɗin sa su kuma yi tafiya a cikin su, kamar yadda iyayen su suka yi.