A lokacin mala'ikan ya ce bazai koresu daga kan'aniyya ba a gaban mutanen Israila, sun yi ihu sun kuma yi kuka da hawaye.