Masu leƙen asirin sun bar shi da iyalinsa suka tafi kuma mutumi ya je ƙasar Hitiyawa ya gina birni ya kuma sama sa suna Luz.