ha_tq/jdg/01/18.md

144 B

Menene yasa Mutanen Yahuza ba su iya sun kori mazaunan filayen?

Ba su iya korar mazaunan filayen ba saboda mazaunanta suna da karusan karfe.