ha_tq/jdg/01/01.md

176 B

Wanene zai jagoranci Isra'ila a lokacin da suka kai wa kan'aniyawa hari don yin faɗa da su?

Yahuza ne zai jagoranci Isra'ilawa kai wa kan'aniyawa hari don yin faɗa da su.