ha_tq/jas/05/16.md

306 B

Wane abubuwa biyu ne Yakubu ya ce masubi su yi da junansu domin su same warkaswa?

Ya kamata masubi su furtawa juna laifofinsu su kuima yi wa juna addu'a.

Menene Yakubu ya ce misalin Iliya ya nuna mana game da addu'a?

Misalin Iliya ya nuna mana cewa addu'an mutum salihi na samar da babban sakamako.