ha_tq/jas/04/15.md

450 B

Menene Yakubu ya gaya wa masubi su ce a kan abin da zai faru nan gaba?

Yakubu ya gaya wa masubi su fadi cewa idan Almasihu ya yadda, za mu rayu kuma mu yi wannan ko wancan.

Menene Yakubu ya faɗa game da waɗanda yin alfahari game da shirinsu?

Yakubu ya faɗi cewa waɗanda ke yin alfahari da shirinsu suna yin mugunta.

Menene idan wani ya san yin abu mai kyau, amma bai yi ba?

Zunubi ne idan wani ya san yin abu mai kyau, amma bai yi ba.