ha_tq/jas/04/06.md

236 B

Wanene Allah na tsayayya, kuma wanene ya na ba wa alheri?

Allah na tsayayya da girman kai, amma yana ba da alheri ma masu tawali'u.

Menene Iblis zai yi idan mai bi ya bada kan san ma Allah ya kuma tsayayya iblis?

Iblis zai gudu.