ha_tq/jas/04/04.md

179 B

Idan mutum ya yanke shawara ya yi abuntaka da duniya, menene dangantakan mutumin da Allah?

Mutum da ya yanke shawara ya yi abuntaka da duniya ya mai da kansha makiyi da Allah.