ha_tq/jas/04/01.md

275 B

Menene Yakubu ya ce mafarin tashin hankali da husuma a tsakanin masu bi?

Mafarin shine sha'awar mugunta da na yaki shakanin su

Don mene masu bi sun kasa samu bukatun su daga Allah?

Sun kasa samu domin sun tambaya ma mumunan abubuwa su kashe akan sha'awar muguntan su.