ha_tq/jas/03/15.md

399 B

Waɗanne halaye ne suke nuna hikima ta duniya, da rashin ruhaniya, kuma ta shaiɗan?

Mutum da ke da haushin kishi da sonkai yana da hikimar ta duniya, da rashin ruhaniya, kuma ta shaiɗan.

Waɗanne halaye ne suke nuna hikima daga sama?

Mutum de ke kaunar zaman lafiya, hankali, tsananin jinkai, mai yawan alheri da kaywawan 'yaya, ba tare da nuna gatanci, kuma sahihi ke da hikima daga sama.