ha_tq/jas/03/03.md

184 B

Wane misalai biyu ne Yakubu yayi amfani da su domin ya bayyana yadda karamin abu yake iya sarrafa babban abu?

Yakubu yayi amfani da misalain ragaman doki da kuma radan jirgin ruwa.