349 B
349 B
Menene ya saYakubu ya ce kada mutane dayawa su zama malamai?
Kada dayawa su zama malamai domin za su samu hukunci mafi tsanani.
Wa yayi tuntuɓe, kuma a hanyoyi nawa?
Dukan mu munyi tuntuɓe a hanyoyi da yawa.
Wane irin mutum ne ke iya sarrafa dukan jikinsa?
Mutumin da baya tuntuɓe a kalmominsa shine kuma ke iya sarrafa dukan jikinsa.