ha_tq/jas/02/25.md

258 B

Ta yaya ne Rahab ta nuna bangaskiyarta ta wurin ayyukan ta?

Rahab ta nuna bangaskiyarta ta awurin yyukan ta a lokacin da ta marabce masu bada saƙo ta kuma sallame su ta wata hanya dabam.

Menene jiki a rabe daga ruhu?

Jiki a rabe daga ruhu matacce ne