ha_tq/jas/02/21.md

331 B

Ta yaya Ibrahim ya nuna bangaskiyarsa ta wurin ayyuka?

Ibrahim ya nuna bangaskiyarsa ta wurin ayyukan lokacin da ya miƙa Ishaku a bagadin hadaya.

Wane Littafi Mai Tsarki ne ya cika tare da bangaskiyar Ibrahim da kuma ayyuka?

Litaffi Mai Tsarki da ya cika ya ce "Ibrahim ya gaskanta Allah, kuma aka yaba mashi kamar adalci"