ha_tq/jas/02/14.md

349 B

Menene Yakubu ya ce a kan waɗanda suka ce suna da bangaskiya, amma ba su taimaka wa masu bukata?

Yakubu ya ce waɗanda suka ce suna da bangaskiya, amma ba su taimakawa ma su bukata ba su na da bangaskiyar da baza ta iya cetonsu ba.

Menene bangaskiya ita kan ta, idan ba ta da ayyuka?

Bangaskiya ita kan ta, idan ba ta da ayyuka, matacce ne.