Menene Yakubu ya ce akan zabin Allah wa matalauta?
Yakubu ya ce Allah ya zabi matalauta su yi arziki a bangaskiya kuma su gaji mulkin.
Menene Yakubu ya ce masu arziki suke yi?
Yakubu ya ce masu arziki suna ta zuluntar 'yan'uwa kuma suna saɓon sunan Allah.