ha_tq/jas/01/26.md

326 B

Menene ya zama tilas mu sarrafa domin mu zama masu addini na gaske?

Ya zama tilas ne mu sarrafa harshenmu domin mu zama masu addini na gaske

Menene adini mai tsarki da kuma mara aibu a gaban Allah?

Addini sahihi kuma mara aibu a gaban Allah shi ne a ziyarce marayu da gwauraye, kuma mu kare kanmu daga rashawar duniya.