ha_tq/jas/01/19.md

158 B

Menene Yakubu ya gaya mana muyi game da ji, magana, da kuma motsin ziciyarmu?

Yakubu ya gaya mana muyi saurin ji, jinkirin magana, da kuma jinkirin fushi.