ha_tq/jas/01/17.md

224 B

Menene na sauka kasa daga Uban haske?

Kowane kyakkyawar baiwa da kowane cikakkiyar kyauta yazo kasa ne daga Uban haske.

Ta wajen wane hanya ne Allah ya zaɓi ya bamu rai?

Allah ya zaɓi ya bamu rai ta kalmar gaskiya.