ha_tq/jas/01/14.md

212 B

Menene dalilin da yasa mutum ke jarabtuwa da mugunta?

Marmarinsa na mugunta ne ke sa shi ya jarabtu da mugunta.

Menene sakamakon zunubi mai cikakken girma?

Sakamakon zunubi mai cikakken girma shine mutuwa