ha_tq/jas/01/06.md

167 B

Menene ya kamata wanda yayi tambaya da shakka ke tsammani zai karɓa?

Ya kamata kada wanda yayi tambaya da shakka yayi tsammanin zai karɓi wani abu daga Ubangiji.