ha_tq/jas/01/01.md

367 B

Wanene Yakubu ya rubuta wa wannan wasiƙar?

Yakubu ya rubuta wannan wasiƙar zuwa ga ƙabila goma sha biyu da suke warwatse.

Sa'adda ana fuskantar matsala, wane hali ne Yakubu ya ce masu karatunsa su samu?

Yakubu ya ce a duba shi da duka murna sa'adda ana fuskantar matsala.

Menene gwajin bangaskiya yake samarwa?

Gwajin bangaskiyar mu na samar da jimiri.