ha_tq/isa/65/20.md

135 B

Menene mutanen za su yi a sabon Yerusalem?

Za su gina gidaje su kuma zauna a ciki, kuma za su shuka garkunan inabi su ci amfaninsu.