Yahweh zai halitta sabon sammai da kuma sabuwar duniya.
Za su yi murna har abada cikin abin da Yahweh zai halitta.