ha_tq/isa/65/13.md

281 B

Menene zai faru da bawan Yahweh?

Za su ci, za su sha, za su yi murna kuma za su yi sowa da fasrinciki.

Menene kuma zai faru da wada sun yashe yahweh?

Za su ji yunwa da ƙishi. Za a sa su ga kunya kuma za su yi kuka domin zafin zuciya, kuma za su makoki saboda karayar ruhu.