ha_tq/isa/65/06.md

154 B

Menene Yahweh ya yi kuma menene zai yi wa waɗannan mutane masu tauri?

Zai yi masu săkayya kuma zai săka masu domin zunuban su da zunuban ubanninsu.