ha_tq/isa/65/03.md

310 B

Menene waisu hanyoyin mutanen suke ta yin laifi ga Yaweh?

Su jama'ane dake tozarta Yahweh koyaushe, suna miƙa hadayu a cikin gonaki, suna kuma ƙona turare bisa ginin tuballa. Sukan zauna cikin maƙabarta suna tsaro dukkan dare, suna kuma cin naman alade tare da romon ruɓaɓɓen nama a cikin kwanoninsu.