ha_tq/isa/63/17.md

192 B

Menene gunaguni ko tambayan gidan Isra'ila ga Yahweh?

Tambaya da gunagunin shine, Yahweh, me yasa ka samu muka bijire daga hanyoyin ka kuma taurare zukatanmu, har ba mu yi maka biyyaya ba?