ha_tq/isa/63/09.md

234 B

Menene ya faru cikin zamanan dă sa'ad da mutanen Yahweh sun sha wahala?

Cikin dukkan wahalar gidan Isra'ila, Yahweh ma ya wahala.

Cikin zamanin dă, wanene ya ceci Isra'ila?

Mala;ika daga gare shi ya cecesu cikin zamanin dă.