Akwai wani a wurin da zai taimake shi wannan daga Idom?
A'a. Ya duba kuma babu wani da zai yi taimako.
Menene shi wannan daga Idom ya yi wa mutane?
Ya tattake mutanen a cikin fushin sa ya kuma sa sun bugu cikin hasalata, ya kuma zubar da jininsu a fuskar ƙasa.