ha_tq/isa/63/01.md

355 B

Don me shi wanda ke zuwa daga Idom yana takawa da karfin hali?

Yana takawa da karfin hali sabili da girman ƙarfinsa.

Menene shi wannan daga Idom ya ce game da kansa?

Ya ce ya faɗin adalci da kuma ikon yin cetonsa.

Menene shi wanda ke zuwa daga Idom ke sawa kuma ta yaya yake zuwa?

Ya sa jar tuffa daga Bozara kuma yana takawa da karfin hali.