WAnnan shine shelar Yahweh: ''Ku cewa ɗiyar Sihiyona, 'Duba, Mai cetonki yana zuwa! kigani, ladarsa na tare da shi, kuma sakamakonsa ya sha gabansa.''