Ya rantse da cewa ba zai ƙara bada hatsin Yerusalem ya zama abinci ga maƙiyanta ba, kuma băki ba za su sha sabon ruwan inabinta ba.