An sa su a wurin domin su rika tuna Yahweh, ba za su ba shi hutu har sai ya sake kafa Yerusalem ya kuma maishe ta abin yabo a duniya.