ha_tq/isa/62/03.md

327 B

Menene ba za a ƙara ce da Sihiyona a ƙasar ta ba?

Ba za a ƙara ce da Sihiyona ''Yasasshiya'' ba, ko ƙasarta ba za a ce da ita ''Watsattsiya'' ba.

Don me za a kira Sihiyona ''Faricikina na cikin ta'', kuma ƙasar Sihiyona, ''Aurarra''?

Za a ƙira ta haka domin Yahweh na farinciki da ita kuma ƙasarta za ta yi aure.