ha_tq/isa/62/01.md

119 B

Wanene zai ga adalci da ɗaukakar Sihiyona?

Al'ummai za su ga adalcinta, dukkan sarakuna kuma za su ga ɗaukakarta.