Yahweh ya suturce shi da mayafan ceto kuma ya suturce shi da rigar adalci.
Zai sa adalci da yabo su tsiro a gaban dukkan al'ummai.