ha_tq/isa/61/01.md

309 B
Raw Permalink Blame History

Menene abubuwa guda uku na farko da Yahweh ya aiko shi ya yi?

Yahweh ya aike shi ya warkar da waanda suka karye a zuci, ya yi shelar yanci ga kamammu, da kuma budewar kurkuku domin wadanda suke a daure.

Menene Yahweh ya shafe shi ya yi?

Yahweh ya shafe shi ya yi shelar labari mai dadi ga kantattu.