ha_tq/isa/60/17.md

4 lines
134 B
Markdown

# Menene ba za a sake ji a kasar Sihiyona ba?
Ba za a ƙara jin tashin hankali a ƙasar ko hallakarwa ko aukawar ɓarna a yankin ba.