ha_tq/isa/60/02.md

200 B

Ko da yake duhu zai rufe duniya, menene Yahweh zai wa Isra'ila?

Yahweh zai tashi bisansu kuma ɗaukakarsa za a gani a bisansu.

Wanene zai hasken Isra'ila?

Al'ummai da sarakuna za su hasken su.