ha_tq/isa/59/21.md

279 B

Menene alƙawarin Yahweh da su?

Wannan shi ne alƙwari: Ruhun Yahweh wanda ke bisansu, da maganganusa waɗanda na sa a bakinsu, ba za su bar bakinsu ba, ko su fita daga bakin ƴaƴansu, ko su fita daga bakin ƴaƴan ƴaƴansu ba-inji Yahweh daga wannan lokaci zuwa har abada.