ha_tq/isa/59/19.md

272 B

Menene zai sakamakon da Yahweh zai basu domin abin da suka yi?

Za su ji tsoron sunan Yahweh daga yamma, da ɖaukakarsa daga fitowar rana.

Wanene mai fansa zai zo gare shi?

Mai fansa zai zo Sihiyona kuma gare waɖanda suka juya daga ayyukan tayerwarsu cikin Yakubu.