ha_tq/isa/59/17.md

314 B

Sai menene Yahweh ya yi?

Yasa ayyukan adalci su zamar masa sulke da ƙwalƙwalin ceto a kansa. Ya suturta kansa da rigunan ɗaukar fansa ya yafa himma ya zama alkyabbarsa. Ya biya su gwargwadon abin da suka yi, hukuncin fushi ga maƙiyansa, da ramako ga magabtcansa, da kuma horo ga tsibirai wannan ne ladarsu.