ha_tq/isa/59/16.md

115 B

Menene Yahweh ya yi da ya ga babu mai fansa?

Da Yahweh ya ga babu mai fansa sai damtsensa ya kawo ceto dominsa.